Video: Umar M Shareef Ft Maryam Yahya – Mariya

Sabuwar wakar umar m shareef mai suna Mariya Wanda ake shirya fim dinnan Wanda yake kan hanyar fitowa.
Yanzu kuna iya download bidiyo dinta full.
Ba kamar yadda da kuke gani ba a baya.


https://youtu.be/xDpUukt6HII

Post a Comment

0 Comments